IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar, Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta yi kira da a tallafa wa matsayar Masar da kasashen Larabawa dangane da sake gina Gaza ba tare da kauracewa al'ummar wannan yanki ba da kuma karfafa tsayin daka da al'ummar Palastinu suke yi a kasarsu.
                Lambar Labari: 3492737               Ranar Watsawa            : 2025/02/13
            
                        
        
        New York (IQNA) A cikin wata sanarwa da kwamitin sulhun ya fitar ya yi kira da a kawo karshen ayyukan ta'addancin da Isra'ila ke yi a gabar yammacin kogin Jordan.
                Lambar Labari: 3489393               Ranar Watsawa            : 2023/06/29
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Kungiyar Tarayyar Turai ta jaddada wajabcin wanzar da yanayin zaman lafiya tsakanin Kirista da Yahudawa da Musulmi a yankunan Falasdinawa.
                Lambar Labari: 3488781               Ranar Watsawa            : 2023/03/09
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Falasdinu ta yi kira da a gaggauta shiga tsakani na kasa da kasa domin dakile harin da aka kai wa Masallacin Al-Aqsa.
                Lambar Labari: 3488775               Ranar Watsawa            : 2023/03/08
            
                        
        
        Tehran (IQNA) A yau Laraba 28 ga Satumba, 2022, ta yi daidai da cika shekaru 22 da barkewar rikicin Intifada na Al-Aqsa, wanda ya yi sanadin shahadar dubban Falasdinawa da jikkata.
                Lambar Labari: 3487923               Ranar Watsawa            : 2022/09/28
            
                        
        
        Tehran (IQNA) kungiyar kasashen larabawa ta fitar da bayanin yin maraba da matakin da kungiyar tarayyar Afirka ta dauka na jingine batun baiwa Isra'ila kujerar a matsayin mamba mai sanya idoa kungiyar.
                Lambar Labari: 3486920               Ranar Watsawa            : 2022/02/07
            
                        
        
        Tehran (IQNA) cibiyar Darul kur'ani karkashin hubbaren Imam Hussain ta sanar da gudanar da taron kur'ani na kasa da kasa, wanda shi ne irinsa na farko.
                Lambar Labari: 3486836               Ranar Watsawa            : 2022/01/18